Sai dai kuma wata sanarwa da rundunar ta fitar ta ce ta rasa sojojinta uku a lokacin musayar wutar da suka yi da mayakan na Boko Haram.
Rahotannin farko-farko dai sun ce mayakan na Boko Haram sun ci karfin sojojin a arangamar da suka yi a garin, abin da ya ba su damar rike garin har na tsawon dare.
Lamarin da kuma ya mayakan Boko Haram suka fasa wasu shaguna domin kwasar ganima . 289