Sojojin sun kuma murkushe wani yunkurin harin kunar bakin wake a wayewar garin yau a garin Gouzoudou kusa da Mora.
Wannan dai shi ne harin kunar bakin wake na 11 da aka kai a lardin arewa mai nisan na Kamaru tun daga watan Yuli, wanda kuma suka yi sanadiyar mutuwar mutane 100.
Kamaru tana cikin kasashen da suka yi hadakar dakaru domin yaki da Boko Haram. 289