Dokar za ta haramtawa 'yan jarida bayar da rahoton bayanan da suka saba wa sanarwar gwamnati a kan artabu tare da 'yan gwagwarmaya.
Duk wanda ya bayar da rahoton alkaluman wadanda suka tabu sakamakon ire-iren wadannan hare-hare da ba su yi daidai da alkaluman gwamnati ba, zai iya fuskantar daurin shekaru biyu a gidan yari.
Haka kuma daftarin dokar zai gaggauta yi wa wadanda ake zargi da ta'addanci shari'a.288