14 Nuwamba 2024 - 20:13
Gwagwarmayar Tana Ci Gaba Duk Da Shahadar Sayyid Hasan Nasrullah / Mabiya Ahlul A Shirye Suke Su Sadaukar Da Rayuwarsu A Tafarkin Allah

Wannan bayanin ya fito daga bakin wata mahalarciyar wannan taro na girmama shahidan gwagwarmaya da aka gudanar a Iran wanda taron ya samu halartar baki daga sassa da dama na duniya wanda kamfanin dillancin labarai na Ahlul Bait As ABNA ya samu tattaunawa da su abinda ke biye wani tsakura ne tofa albarkacin baki da baƙin wannan taron su kayi dangane da tafarkin gwagwarmaya da kuma shahidan da ake samu akan wannan tafarki mai tsarki.