
Bidiyon Yadda Aka Ceto Wata Mata Da Ta Makale A Karkashin Baraguzan Gidanta A Gaza Na Tsawon Kwanaki 5
23 Oktoba 2024 - 07:50
News ID: 1497371
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Bait (As) - ABNA - ya habarta cewa: Jami’an ceton rai a Gaza sun samu nasarar ceto ran wata dattijiwa Bafalasdiya bayan ta shafe kwana biyar karakshin baraguzan gidanta da Isra’ila ta kaiwa hari.
