
Bidiyon Yadda Mai Gudanarwar Tashar Talabijin Tai Kuka Na Jimamin Shahadar Shugaban Kasar Iran Da Abokan Tafiyarsa
23 Mayu 2024 - 18:04
News ID: 1460752
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: wata mace mai gudanarwa a daya daga cikin tashoshin talabijin ɗin Larabawa tayi ta bayyana juyayin ta ta hanyar yin kuka yayin da take gudanar da sakon shahadar shugaban kasar Iran Ayatullah Raisi da sauran shahidan hidima.
