An Gudanar da Muzahar Qudus a birnin Alishashr dake Lardin Bushahr inda bayan aka sauke Muzahar a. Masallacin juma'a Na Alishashr din bayan nan aka gudanar sallar juma'a a birnin wannan rana ta dace da ranar 05 ga Afrilu, 2024, juma'ar karshe ta watan Ramadan da ranar Qudus ta duniya karkashin jagorancin Hujjatul-Islam Walmuslimeen Hamidinejad, babban limamin Juma'a na birnin Alishahr. Taron ya samu halartar 'yan uwa mata da jarirai a cikin tattakin ranar Qudus ta duniya.
(Juma Alishahr Imamat Institution)





























































