24 Agusta 2021 - 11:59
Bidiyo / Ahmad Massoud: Zamu ba da rayukanmu, amma banda  ƙasa da darajarmu

Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya kawo cewa an saki faifan bidiyo na “Ahmad Massoud”, Kwamandan kungiyar gwagwarmaya ta Afganistan, da aka nuna shi a gaban mutanen Panjshir inda yake gaya musu cewa muna sadaukar da rayukan mu amma ba ma sadaukar da ƙasar mu da mutuncinmu.