16 Yuni 2021 - 13:26
Biden Ya Isa Geneva Inda Zai Gana A Karon Farko Da Putin Na Rasha

Shugaban Amurka Joe Biden, ya isa birnin Geneva a wannan Talata, inda zai yi gana da takwaransa na Rasha Vladimir.

ABNA24 : Tattaunawa da aka tsara shugabannin biyu zasuyi a gobe ita ce irinta ta farko tun bayan da Joe Biden, ya kama mulki.

Biden dai na jima yana sukar takwaransa na Rasha, musamman kan batutuwan da suka shafi kare hakkin dan da batun dan adawan nan na Rasha Alexei Navalny.

342/