ABNA24 : Wadanda aka yi wa bangare na farko na allurar rigakafin sun kai miliyan daya da dubu dari bakwai da hamsin da shida, sai kuma wadanda aka yi wa bangare na farko da na biyu da adadinsu ya kai 352,000 da 626.
Hakan yana nufin cewa jumillar wadanda aka yi wa allurar rigakafin sun kai miliyan 2 da 108,000 da 721.
342/