ABNA24 : Birgediya Janar Dahkani ya kuma ce; Duk wani yunkuri na nuna kiyayya ga Iran, to zai fuskanci mayar da martani mai tsanani,kuma Iran a shirye take domin fuskanci barazanar makiya.
Janar Husain Dahkani ya tabbatar da cewa; Iran ba za ta yi amfani da makaman da take da su ba akan wata kasa ta musulmi.
Tsohon ministan tsaron na Iran da ya bayyana haka ne a wata hira da tashar talabijin din al-masirah ta kasar Yemen ta yi da shi a jiya Alhamis.
342/