ABNA24 : Bayanai sun ce a jiya Litinin ce dai aka kama Bobi Wine bayan ya bi sahun amsu zanga-zangar lumana.
Jawabin da aka wallafa a shafin offishinsa na twitter na nuna cewa Bobi Wine ya jagoranci ‘yan majalisar da sauran shugabanni don nuna adawa da garkuwa da azabtarwa da kuma kisan magoya bayansa a birnin Kampala.
Mahukuntan Uganda na zargin Wine da yunkurin kawo karshen gwamnatin shugaba Yoweri Museveni ta hanyar zanga-zanga.
342/