ABNA24 : Majiyar muruyar Jumhuriyar Mususlunci ta Iran a nakalto Burgediya Janar Amir Kiomars Sharafi yana fadar haka a jiya Talata.
Sharafi ya kara da cewa an yi amfani da makamai daban-daban a cikin atisayin, wadanda suka hada da jiragen daukan sojoji zuwa fagen fama, da makamai masu linzami daban-danban.
Har’ila yau Sharafi ya ce an yi amfani da makamai wadanda ake amfani da su kan tudu daban-daban.
342/