ABNA24 : Mafi yawan masallatan sun kasance a Paris babban birnin kasar.
Wata sanarwar da ma’aikatar cikin gidan kasar ta fitar ta ce an rufe masallatan sabodai da dalilan da suka hada da ka’idodin tsaro da kuma na gudanarwa.
Matakin dai na zuwa ne makwanni kadan bayan da kasar ta kaddamar da wani aikin sa ido a wuraren ibadar musulmin.
342/