ABNA24 : A jawabinsa na babban taron zauren MDD, Mahmoud Abbas, ya yi fatan taron zai samu goyan bayan da ake bukata domin samar da shirin zaman lafiya na gaskiya domin kawo karshen mamayar Isra’ila.
Haka zalika Mahmood Abbas, ya soki matakin wasu kasashen larabawa na baya baya nan musamman Hadaddiyar Daular Larabawa da kuma Bahrein na kulla alaka da Isra’ila a karkashin jagorancin Amurka.
342/