12 Faburairu 2020 - 06:36
Sallar Juma'a Ta Farko A Masallacin Slovenia

Musulmin kasar Slovenia sun gudanar ad sallar Juma'a ta farkoa masallacin da suka gina a babban birnin kasar.

(ABNA24.com) Ajiya msuulmin kasar Slovenia sun gudanar da sallar juma'a ta farkoa  tarihin kasar a babban birnin kasar, tare da halartar daruruwan msuulmi.

Tun da jimawa ne aka gina masallacin, amma masu tsatsauran ra'ayin kin msuulmia  kasar suka hana a bude shi.

Wanann masallacin dai a halin yanzu an bude shi kuma za a ci gaba da gudanar da salloli biyar na kowace rana da kuma sallar juma'a, kamar yadda masallacin zai iya daukar masallata 1400  a cikinsa.


/129