12 Faburairu 2026 - 15:54
Source: ABNA24
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Alishahr Bushehr

Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Iran A Alishahr Bushehr 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Miliyoyin Al’ummar Iran a sassa daban-daban na biranen Iran suka gudanar da tattakin murna da cika shekaru 47 da juyin juya halin Musulunci na wanda ake gudanarwa a duk ranar 22 ga watan Bahman 22. Wanda suma al’ummar birnin Alishahr Bushehr tare da halartar mutane daga sassa daban-daban na ƙauyuka dake kewaye da birnin sun gudanar da shi a jiya.

Rahoto: Shafiu Kabiru

Your Comment

You are replying to: .
captcha