Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Bayt: Da safiyar ranar Talata (4 ga Agusta, 2026), a daidai lokacin tarukan ƙasa, an gudanar da tatttakin Arba'in ga waɗanda ba su iya tafiya Karbala ba a Tabriz, tare da mahalarta da sukai tattakin daga dandalin Shahid Beheshti zuwa babban Masallacin Imam Khomeini.
Ra'ayinka