Dakarun Hizbullah
-
Hizbullah: Babu 'Yancin Kai Yayin Da Isra’ila Ke Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Tare Da Rashin Ikon Gwamnati Na Kare ‘Yan Kasa
Hizbullah, a cikin wata sanarwa a yayin bikin cika shekaru 83 da 'yancin kai, ta nanata wajibcin haɗin kan ƙasa da kiyaye ikon ƙasa da 'yantar da ƙasar da aka mamaye, tana mai nanata cewa ci gaban mamayar Isra'ila kan sassan Lebanon, da barazana da ƙaura da hare-hare, sun lalata 'yancin kai da ake Magana akai.
-
Hizbullah: Al'ummar Yemen Ba Su Buƙatar Goyon Baya Ko Shiga Taimako Daga Kowace Ƙungiya
Hizbullah ta Lebanon ta musanta iƙirarin da ministan cikin gida na majalisar Yemen ya gabatar kan kasancewar ƙwararrun Hizbullah a Yemen da shigarsu cikin gudanar da ayyukan soji kuma ta bayyana: al'ummar Yemen don kare ƙasarsu ba su buƙatar goyon baya ko shiga tsakani daga kowace ƙungiya.
-
Sheikh Qassem: Babu Wata Tattaunawa Kan Makaman Gwagwarmaya Muddin Mamaya Da Hare-Hare Suna Ci Gaba
Babban Sakataren Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya tabbatar da cewa Gwagwarmaya a Lebanon na ci gaba da fuskantar mamayewar Isra'ila, yana mai nanata ƙin tataunawa kan batun makaminta muddin mamayar Isra’ila na nan kuma hare-harenta na ci gaba.
-
Hizbullah: Hijabi Bai Kamata Ya Zama Hujja Don Hana Mata Ilimi Ba
Hizbullah ta Lebanon ta yi Allah-wadai da hana ɗalibai karatu da malamai masu hijabi koyarwa a Jamhuriyar Azerbaijan.
-
Hizbullah: Dufanul-Aqsa Ya Bayyana Girman Al'ummar Falasɗinu
Hizbullah ta Lebanon a cikin wata sanarwa domin murnar cika shekaru uku da aikin “Dufanul-Aqsa” ta nanata cewa wannan aiki, ya sake bayyana batun Falasɗinu a matakin duniya kuma ya bayyana girman al'ummar Falasɗinu, tsayin dakarsu da ƙarfin nufinsu a gaban gwamnatin Sahayoniya.
-
Hizbullah Ta Karyata Zargin Ma'aikatar Cikin Gida Ta Siriya
Hizbullah ta ƙaryata iƙirarin ma'aikatar cikin gida ta Siriya kan dangantaka da wata cibiya a Daraa.
-
Cikakken Bayani Kan Yaƙin Wata Huɗu Tsakanin Hizbullah Da Gwamnatin Sahayoniya
Hizbullah Sun Yi Fafatawar Karbala A Tsaunin Ali Al-Tahir Da Sojin Isra'ila
Jefa Bom da aka yi a tsaunin Ali Al-Tahir bai zamo ƙarshen fafatawa ta sa'o'i da yawa ba said ai ta zamo ƙarshen wani yaƙi na wata huɗu inda sojojin Sahayoniya suka ci karo da tsayin daka na Hizbullah yayin ƙoƙarin shiga cikin wata babbar hanyar cibiyoyii na ƙarƙashin ƙasa.