3 Yuni 2023 - 09:59
An gudanar Da Taron Nazari Kan htalayen Imam Khumaini (RA) A Birnin Karachi Kasar Pakistan

An gudanar Da Taron Nazari Kan htalayen Imam Khumaini (RA) A Birnin Karachi Kasar Pakistan

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, An gudanar da wani taro na duba zuwa ga irin halayen Imam Khumaini (RA) a daidai lokacin da aka cika shekaru 34 da wafatinsa, karkashin kulawar karamin ofishin jakadancin Jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke Karachi.