Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Alhamis

1 Yuni 2023

08:14:16
1370282

Amir Abdullahian: Halartar Tarukan Kasa Da Kasa Na Daya Daga Cikin Matakai Na Manufofin Gwamnati

Ministan harkokin wajen kasar ya ce: Kasancewar a cikin tarukan kasa da kasa na daya daga cikin matakan daidaiton koyarwar manufofin ketare na gwamnati.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Husain Amir Abdullahian ya rubuta a shafinsa na Twitter a daren Laraba a jajibirin ziyararsa zuwa Afirka ta Kudu cewa: Zan tafi Cape Town na Afirka ta Kudu don halartar taron ministocin harkokin wajen BRICS.

Ministan harkokin wajen kasar ya jaddada cewa: BRICS na wakiltar rabin al'ummar duniya, wanda ke wakiltar kusan kashi daya bisa biyar na tattalin arzikin duniya.

Amir Abdullahian ya kara da cewa: Kasancewa a tarukan kasa da kasa na daya daga cikin matakan daidaita manufofin gwamnati ta siyasar kasashen waje.