Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

23 Mayu 2023

07:19:45
1367920

Afganistan: Abunda Ya Shafi Mutanen Baluchistan Na Iran Ya Shafemu

Amir Khan Motaghi yana jawabi ga mutanen Sistan da Baluchistan, Iran: Mun dauki ciwon ku a matsayin ciwon mu!

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Afganistan ya sake jaddada kudurin da Masarautar Musulunci ta yi na tabbatar da hakkin kasar Iran a tekun Helmand bisa yarjejeniyar da kasashen biyu suka kulla tare da cewa: kuma zuciyar masarautar Musulunci kamar al'ummar take kuna akan mutane Helmand Farah da Nimroz, haka take kuna ga mutanen Sistan da Baluchistan, kuma ciwon daya damesu yana cutar cutar da mu muma kanmu.