Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Lahadi

14 Mayu 2023

10:36:25
1365616

Sunan "Muhammad" Shine Sunan Da Ya Fi Yawa Da Shahara A Berlin

Sunan "Muhammad" ya kasance na farko a cikin sunayen da aka fi sani da jarirai a Berlin, babban birnin kasar Jamus.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, Sunan "Muhammad" ya kasance na farko a cikin sunayen da aka fi sani da jarirai a Berlin, babban birnin kasar Jamus.


Kamar yadda Jaridar Tagesspiegel ta Jamus ta sanar da cewa sunan "Muhammad" ya kasance a gaban sunayen da suka dade a cikin jerin sunayen, kamar "Nuhu" da kuma sunan "Adam".