Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Laraba

14 Satumba 2022

19:25:21
1305711

Za a gudanar da zaman makokin ne a cibiyar Musulunci ta Ingila cikin harsuna uku: Farisanci, Larabci da Ingilishi.Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - ABNA - ya nakalto maku cewa, a daidai lokacin da ranaku na Arbaeen Imam Husaini dake gabatowa, za a gudanar da zaman makoki a cibiyar muslunci ta kasar Ingila cikin harsuna uku da suka hada da Farisa da Larabci da Ingilishi.

A wajen taron juyayin Arbaeen na cibiyar Musulunci ta kasar Ingila, Sayyid Ali Al-Sabri da Mullah Muhammad Al-Ashtar za su yi jawabi da harshen Larabci, Ahmed Hanif da Turanci, sannan Dr. Sobhani da Haj Peyman Qolipour za su gabatar da yabo cikin harshen Farisanci.


 Fadakarwa; Za a watsa wannan gagarumin taro kai tsaye a shafukan sada zumunta a adireshi mai zuwa:


Youtube.com/user/islamiccentre1998


Instagram.com/islamiccentreen


Facebook.com/IslamicCentreEngland