Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

24 Agusta 2021

11:59:03
1172721

Bidiyo / Ahmad Massoud: Zamu ba da rayukanmu, amma banda ƙasa da darajarmu

Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya kawo cewa an saki faifan bidiyo na “Ahmad Massoud”, Kwamandan kungiyar gwagwarmaya ta Afganistan, da aka nuna shi a gaban mutanen Panjshir inda yake gaya musu cewa muna sadaukar da rayukan mu amma ba ma sadaukar da ƙasar mu da mutuncinmu.