ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterLabaran Yau
  • Rosatom Ta Fara Aike Ma'aikata Zuwa Tashar Nukiliya Ta Bushehr

    Rosatom Ta Fara Aike Ma'aikata Zuwa Tashar Nukiliya Ta Bushehr

    Babban manajan Rosatom ya sanar da fara sake aike da ƙwararrun wannan kamfani zuwa tashar nukiliya ta Bushehr, kuma ya bayyana cewa mutum biyar na farko sun isa wurin, kuma har zuwa lokacin kaka adadin ma'aikatan Rasha zai ƙaru zuwa 100.

    2026-08-09 17:51
  • Vance: Amurka Za Ta Ci Gaba Da Matsa Lamba Mafi Girma A Kan Iran

    Vance: Amurka Za Ta Ci Gaba Da Matsa Lamba Mafi Girma A Kan Iran

    "J.D. Vance," mataimakin shugaban Amurka, yayin da ya sanar da ci gaba da matsin lamba na Washington a kan Iran, ya ce Amurka a lokaci guda za ta yi ƙoƙarin sauƙaƙe fitar da man fetur da iskar gas ta mashigar Hormuz gwargwadon iko. Ya kuma nanata cewa batun da ya shafi Iran bai ƙare ba tukuna, kuma Washington za ta yi amfani da kayan aikinta na diflomasiyya, tattalin arziki, da soji.

    2026-08-09 17:43
  • Al-Zubaidi: Aikin Mika Makamai, Shirin Amurka Da Isra’ila Ne Don Cutar Da Tsaron Iraki

    Al-Zubaidi: Aikin Mika Makamai, Shirin Amurka Da Isra’ila Ne Don Cutar Da Tsaron Iraki

    Ali al-Zubaidi, ɗaya daga cikin membobin tsarin daidaitawa na Iraki, yayin da ya nanata cewa shirin keɓence makamai a hannun gwamnati ya kamata ya haɗa da dukkan ƙungiyoyin da ke ɗauke da makamai ciki har da Peshmerga da gardin Nineveh, ya ce ba za a iya ɗaukar makaman Hashdush-Sha'abi a wajen ikon gwamnati ba, domin wannan hukuma ce ta tsaro ta hukuma wadda ke bin umarnin babban kwamandancin sojojin kasar.

    2026-08-09 16:37
  • Amurka Ta Ɗauki Alhakin Gudanar Da Kamfanonin Siminti A Kan Iyakar Gaza

    Amurka Ta Ɗauki Alhakin Gudanar Da Kamfanonin Siminti A Kan Iyakar Gaza

    Rediyon sojojin Isra’ila ya ba da rahoton cewa an bawa Amurka hakkin kulawa da samar da kuɗaɗe da gudanar da kamfanonin siminti a kan iyakar Gaza; kamfanonin da aka kafa don samar da kayan da ake amfani da su wajen rufe ramummuka. A lokaci guda, wannan kafar ta yi iƙirarin cewa Benjamin Netanyahu da "Yisrael Katz" sun amince a asirce da fara wani aiki don ƙirƙirar ababen more rayuwa da gina rukunin gidaje na Falasdinawa a gabashin Rafah; iƙirarin da ofishin Netanyahu ya bayyana a matsayin karkatarwa ga abinda yak e faruwa a gaske da yada bayanan da suka shude a baya.

    2026-08-09 16:19
  • Yamen Ta Kai Hari Kan Sojoji Saudiyya Da Kayayyakin Da Ta Aike A Tashar Al-Mokha

    Yamen Ta Kai Hari Kan Sojoji Saudiyya Da Kayayyakin Da Ta Aike A Tashar Al-Mokha

    Ansarullah Yamen sun kai hare-hare kan wuraren 'yan hayan Saudiyya a Tashar Al-Mokha

    2026-08-09 13:57
  • Amurka Jiragen Ruwa Fiye Da 30 Suka Ketare Daga Killacewar Iran Bayan Canja Hanya

    Amurka Jiragen Ruwa Fiye Da 30 Suka Ketare Daga Killacewar Iran Bayan Canja Hanya

    Cibiyar sojojin Amurka (CENTCOM) a cikin sanarwarsa ta daren jiya game da yanayin mashigar Hormuz da killacewar ruwa na Iran, ta riya cewa "jiragen ruwa fiye da 30" sun ketare mashigar.

    2026-08-09 13:31
  • Ƙungiyoyin Gwagwarmayar Iraki Sun Buƙaci A Mayar Da Martani Ga Hare-Haren Saudiya

    Ƙungiyoyin Gwagwarmayar Iraki Sun Buƙaci A Mayar Da Martani Ga Hare-Haren Saudiya

    A daidai lokacin da fushin ƙungiyoyin gwagwarmaya na Iraki ke ƙaruwa game da hare-haren baya-bayan nan na Saudiya a kan wuraren Hashdush-Sha'abi, babban sakataren ƙungiyar Nujaba' ya nanata cewa "diflomasiyya ga Al Saud ba ta da amfani," kuma ya buƙaci mayar da martani mai tsauri ga waɗannan hare-haren; matsayin da ke nuna azamar ƙungiyoyin gwagwarmaya na fuskantar zaluncin ikon Iraki.

    2026-08-09 12:10
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom