ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Bukukuwan Idil Ghadeer A Kargil, Indiya

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Bukukuwan Idil Ghadeer A Kargil, Indiya

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Bukukuwan Idil Ghadeer A Kargil, Indiya

    2026-06-06 13:05
  • Yadda Gagarumin Taron Yaumul Ghadeer-Khum Ya Gudana A Garin Shado Birnin Gwari, Kaduna + Hotuna

    Yadda Gagarumin Taron Yaumul Ghadeer-Khum Ya Gudana A Garin Shado Birnin Gwari, Kaduna + Hotuna

    Ƴan uwa Musulmi Almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) sun gabatar da gagarumin Taron Yaumul Ghadeer-khum a garin Shado da ke ƙaramar hukumar Birnin Gwari, Jihar kaduna.

    2026-06-06 13:01
  • Yaumul Ghadeer | Darul Qadiriyya Sun Haskaka Yalwan Bene-Soba Da Bikin Yaumul Ghadir + Hotuna

    Yaumul Ghadeer | Darul Qadiriyya Sun Haskaka Yalwan Bene-Soba Da Bikin Yaumul Ghadir + Hotuna

    A Jiya Alhamis 4 ga Yuni, 2026, wanda ya yi daidai da 18 Zul-Hijja 1447H, al'ummar Darul Qadiriyya tare da masoya Ahlul Baiti (A.S.) a garin Yalwan Bene, ƙaramar hukumar Soba ta jihar Kaduna, sun gudanar da gagarumin bikin Yaumul Ghadir, domin tunawa da wannan rana mai daraja a tarihin Musulunci.

    2026-06-06 12:57
  • Yamen Da Rikonta Da Tafarkin Wilaya... Tarihi Na Imani Da Cika Alkawari

    Yamen Da Rikonta Da Tafarkin Wilaya... Tarihi Na Imani Da Cika Alkawari

    Tsawon ƙarni da yawa, Yamen ta kasance ɗaya daga cikin fitattun wuraren tarihi na makarantar Ahlul-Bayt (a.s), kuma alaƙa da Imam Ali bin Abi Talib (a.s) ta zama wani sashe na asalin wayewar addini da al'adu ga Yamenawa.

    2026-06-06 12:52
  • Rahoto Cikin Hotuna | Bukukuwa Idil Ghadeer A Yemen

    Rahoto Cikin Hotuna | Bukukuwa Idil Ghadeer A Yemen

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya: An gudanar da bukukuwa da jawabi a gundumomin Anas, Al-Hada, Dhuwaran, Mifa'at Anas, Jahran da Wasab Al-Safil a lardin Dhamar, don tunawa da ranar nadin halifancin Imam Ali bin Abi Talib (a.s), a karkashin taken: "Duk wanda na kasance shugabansa ne, to wannan Ali ne shugabansa ne." A yayin bukukuwan an gabatar da jawabai waɗanda a dunkule suka yi nuni da muhimmancin murnar tunawa da ranar, da ƙarfafa tabbatuwa da riko ga hannun da Annabi Mustafa (S.A.W) ya ɗaga a ranar Ghadir, da kuma buƙatar al'umma ta jagorantar da Imam Ali (K.A.W) a matsayin jagora, imam, majibinci kuma shugabanta.

    2026-06-06 11:16
  • Aljeriya Ta Gina Sabon Sashe Na Bututun Iskar Gas Cikin Hamadar Afrika

    Aljeriya Ta Gina Sabon Sashe Na Bututun Iskar Gas Cikin Hamadar Afrika

    Aljeriya ta fara aiwatar da wani sabon sashe na aikin bututun iskar gas mai ratsa hamada don jigilar iskar Najeriya ta Nijar da Aljeriya zuwa kasuwannin Turai da kuma ƙarfafa tsaron makamashi na yanki da na duniya.

    2026-06-06 10:56
  • Laftanar Reza'i: Gudanar Da Mashigar Hurmuz Yana Hannun Iran Ne

    Iran: Ba Zai Yiwu Atrump ya Gana Da Jagora Ba

    Laftanar Reza'i: Gudanar Da Mashigar Hurmuz Yana Hannun Iran Ne

    Kwamandan Dakarun Juyin Musulunci na Iran a yakin tsaro mai tsarki na shekaru takwas, a cikin wata hira da gidan talabijin na CNN na Amurka ya jaddada cewa: Mashigar Hurmuz mallakar Iran da Oman ce, kuma gudanar da mashigar Hurmuz yana hannunmu ne, don haka za mu karbi kudin kare muhalli da kudin zirga-zirga.

    2026-06-06 10:42
  • Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eidil-Ghadir A Jos, Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eidil-Ghadir A Jos, Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eidil-Ghadir A Jos, Najeriya

    2026-06-06 09:57
  • Rahoto Cikin Hotuna | Na Girke Sojojin Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD A Kudancin Lebanon

    Rahoto Cikin Hotuna | Na Girke Sojojin Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD A Kudancin Lebanon

    Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: Sojojin wanzar da zaman lafiya na Majalisar Ɗinkin Duniya da manyan motoci sun shiga ƙauyen Dabin na Lebanon da ke kudancin ƙasar don share tarkacen da suka rage daga rikice-rikicen baya-bayan nan. Dabin shine yanki na farko da sojojin Isra'ila suka lalata tare da rushewa baya ga sabuwar yarjejeniyar tsagaita wuta, da nufin rage tashin hankali a kan iyaka da samar da damar fara tattaunawar zaman lafiya mai faɗi.

    2026-06-06 09:46
  • Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eidil-Ghadir A Ramin-Kura, Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eidil-Ghadir A Ramin-Kura, Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eidil-Ghadir A Ramin-Kura, Najeriya

    2026-06-06 09:38
  • Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Bikin Eid Al-Ghadir A Saminaka, Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Bikin Eid Al-Ghadir A Saminaka, Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Bikin Eid Al-Ghadir A Saminaka, Najeriya

    2026-06-06 09:35
  • Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eid Al-Ghadir A Yankin Doguwa Na Kano, Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eid Al-Ghadir A Yankin Doguwa Na Kano, Najeriya

    Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Eid Al-Ghadir A Yankin Doguwa Na Kano, Najeriya

    2026-06-06 09:33
  • Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Sanya Rawani Ga Daliban Makarantar Hauzar Isfahan

    Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Sanya Rawani Ga Daliban Makarantar Hauzar Isfahan

    Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt: A jajibirin sallah mai albarka ta Eid al-Ghadir, an gudanar da bikin sanya rawani ga daliban makarantar addini ta Isfahan a ranar Laraba (3 ga Yuni, 2026), tare da halartar Ayatullah Sayyed Yusef Tabatabaei-Nejad, wakilin Jagoran Juyin Musulunci a lardin, a makarantar addini ta Sadr Bazaar da ke cikin birnin.

    2026-06-06 09:30
  • Iran Ta Harba Makamai Masu Linzami Kan Sansanonin Amurka A Kuwait Da Bahrain

    Iran Na Gab Da Rufe Mashigar Hurmuz Gaba daya Ga Kawayen Amurka

    Iran Ta Harba Makamai Masu Linzami Kan Sansanonin Amurka A Kuwait Da Bahrain

    Iran ta kai hare-hare biyu na ramuwar gayya kan sansanonin Amurka a Kuwait da Bahrain da makamai masu linzami, tare da yin gargadin cewa duk wani ci gaba na zalunci zai haifar da rufe mashigar Hurmuz gaba daya ga fitar da mai da iskar gas.

    2026-06-06 09:25
  • Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Taron Ghadeer Mai Kilomita 10 A Tehran

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Taron Ghadeer Mai Kilomita 10 A Tehran

    Rahoto Cikin Hotuna | Yadda Aka Gabatar Da Taron Ghadeer Mai Kilomita 10 A Tehran

    2026-06-06 09:11
  • Pentagon Ta Share Ƙungiyoyin Akida 180 Daga Jerin Littafinta A Hukumce

    Pentagon Ta Share Ƙungiyoyin Akida 180 Daga Jerin Littafinta A Hukumce

    Ma'aikatar Yaƙi ta Amurka ta rage adadin addinai da ƙungiyoyin akida da aka amince da su a cikin dakarun ta'adda na Amurka daga kusan 211 zuwa 31.

    2026-06-06 09:02
  • Sojojin Amurka Sun Kai Hare-Hare A Kan Wuraren Na’urorin Radar Iran

    Sojojin Amurka Sun Kai Hare-Hare A Kan Wuraren Na’urorin Radar Iran

    Sojojin Amurka sun kai hare-hare a kan wuraren radar na Iran a Juruk da tsibirin Qeshm, a cikin zargin cewa Iran ta harba jirage mara matuki zuwa mashigar Hurmuz.

    2026-06-06 08:04
  • Rahoto Cikin Hotuna | Taro Mai Taken: Laifukan Ƙarni Daga Kisan Kiyashin 'Yan Ƙasa Zuwa Na Minab

    Rahoto Cikin Hotuna | Taro Mai Taken: Laifukan Ƙarni Daga Kisan Kiyashin 'Yan Ƙasa Zuwa Na Minab

    An gudanar da wani taro na musamman mai taken "Laifukan Ƙarni; Daga kisan 'Yan Asalin Ƙasa zuwa Kisan Kiyashi na daliban Minab", a ranar Talata da rana, a Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya (ABNA), tare da halartar Nicholas "Kane" O'Keefe, tsohon sojan ruwa na Amurka.

    2026-06-06 07:48
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom