ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Gwamnan Darfur: Harin Da Dakarun RSF Suka Kai Harin El Fasher Na Kisan Kiyashi Ne

    Gwamnan Darfur: Harin Da Dakarun RSF Suka Kai Harin El Fasher Na Kisan Kiyashi Ne

    Gwamnan Darfur da ke yammacin Sudan ya bayyana hare-haren baya bayan nan da Dakarun Ba da Agajin Gaggawa suka kaddamar kan El Fasher, babban birnin Darfur ta Arewa a matsayin kisan kare dangi.

    2025-10-19 14:41
  • Amurka; Manyan ‘Yan Siyasa Na Amurka Sun Yi Kukan Rashin Amincewa Da Mulkin Kama-Kary Na Trump! + Bidiyoyi

    Amurka; Manyan ‘Yan Siyasa Na Amurka Sun Yi Kukan Rashin Amincewa Da Mulkin Kama-Kary Na Trump! + Bidiyoyi

    Ana ci gaba da zanga-zanga mai grima a Amurka domin nuna kin maincewa da mulkin kama karya na Trupm

    2025-10-19 14:17
  • Hizbullah: Ba Za Zamu Taba Yin Tattunawa Kai Tsaye Da Gwamnatin Sahyoniyawa Ba

    Hizbullah: Ba Za Zamu Taba Yin Tattunawa Kai Tsaye Da Gwamnatin Sahyoniyawa Ba

    Wakilin kungiyar Hizbullah Ali al-Miqdad ya yi ishara da cewa akwai wata makarkashiyar da Amurka da sahyoniyawan Amurka suka kulla na jawo kasar Labanon kan turbar sasantawa da wannan gwamnati, inda ya jaddada cewa ba za su taba yin tattaunawa kai tsaye da 'yan mamaya ba, kuma gwagwarmaya tana kan matsayinta mai karfi kuma wajibi ne gwamnatin Labnon ta sauke nauyin da ke kanta.

    2025-10-19 09:55
  • Masallacin Da Ya Zama Mafaka Ga Marasa Gida Bayan An Rusa Shi + Bidiyo A Gaza

    Masallacin Da Ya Zama Mafaka Ga Marasa Gida Bayan An Rusa Shi + Bidiyo A Gaza

    Iyalai da dama da suka rasa matsugunansu suna kwana a cikin rushasshen wannan masallaci; wanda a da ya kasance wurin ibada a yanzu ya zama mafaka ga marasa matsuguni.

    2025-10-19 09:33
  • Netanyahu Ya Ba Da Sanarwar Tsayawa Takara A Zaben Isra'ila A 2026

    Netanyahu Ya Ba Da Sanarwar Tsayawa Takara A Zaben Isra'ila A 2026

    Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu, wanda kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ke nema ruwa a jallo saboda ayyukan ta’addancin majalisar ministocinsa a yakin Gaza da laifukan yaki, ya bayyana matakinsa na sake tsayawa takara a zaben 'yan majalisar dokokin Isra'ila da aka shirya gudanarwa a watan Nuwamban shekarar 2026.

    2025-10-19 09:24
  • Amurka: Miliyoyin Mutane A Amurka Sun Yi Zanga-Zangar Adawa Da Trump

    Amurka: Miliyoyin Mutane A Amurka Sun Yi Zanga-Zangar Adawa Da Trump

    Dubban birane da garuruwa a fadin Amurka sun gudanar da zanga-zangar adawa da shugaba Donald Trump a jiya.

    2025-10-19 09:07
  • Labarai Cikin Hotuna | Manyan Malamai Daga Arewacin Afghanistan Sun Ziyarci Hubbaren Imam Zada ​​Yahya (AS) Da Ke Sar-E-Pul.

    Labarai Cikin Hotuna | Manyan Malamai Daga Arewacin Afghanistan Sun Ziyarci Hubbaren Imam Zada ​​Yahya (AS) Da Ke Sar-E-Pul.

    Labarai Cikin Hotuna | Manyan Malamai Daga Arewacin Afghanistan Sun Ziyarci Hubbaren Imam Zada ​​Yahya (AS) Da Ke Sar-E-Pul.

    2025-10-19 08:59
  • An Tsagaita Tsakanin Afghanistan Da Pakistan

    Amurka Na Da Hannu Kan Hare-Haren Pakistan Ga Afganistan

    An Tsagaita Tsakanin Afghanistan Da Pakistan

    Gwamnatin Qatar ta sanar da cewa, kasashen Afganistan da Pakistan sun cimma matsaya a birnin Doha kan batun dakatar da fadan kan iyaka nan take.

    2025-10-19 08:48
  • Jami'ar Mata Ta Al-Kafeel Ta Yi Bikin Yaye Daliban Da Suka Kammala Karatu A Najaf + Hotuna

    Jami'ar Mata Ta Al-Kafeel Ta Yi Bikin Yaye Daliban Da Suka Kammala Karatu A Najaf + Hotuna

    Atbatul Abbasiyya ta shirya bikin yaye daliban jami'ar mata ta Al-Kafeel, inda aka yi bikin yaye dalibai daga 2023 zuwa 2025. A taron an gabatar da jawabai da fina-fina da wakoki dama bajakolin abubuwan ilimi.

    2025-10-19 08:23
  • Araghchi Ya Fitar Da Wasiƙar Hadin Gwiwar Sin-Iran-Rasha Ta Ƙin Amincewa Da Yunƙurin Snapback Na E3

    Araghchi Ya Fitar Da Wasiƙar Hadin Gwiwar Sin-Iran-Rasha Ta Ƙin Amincewa Da Yunƙurin Snapback Na E3

    Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya wallafa wasu bayanai daga wata wasikar hadin gwiwa da kasashen Sin, Iran, da Rasha suka aike zuwa ga babban sakataren MDD da shugaban kwamitin sulhu na MDD, yana mai jaddada cewa yunkurin kasashen Turai guda uku (E3) na yin amfani da abin da ake kira tsarin Snapback ba shi da inganci a bisa doka da ka'ida.

    2025-10-19 08:08
Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom