Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarta cewa: wasu fitattun malamai makaranta Alkur’ani daga arewacin kasar Afganistan sun ziyarci lardin Sar-e-Pul inda suka gana da Hujjatul Islam Wal Muslimiin Sayyed Hassan Alami mai kula da haramin Imam Zada Yahya (AS) da kuma kai ziyara dakin karatu na wannan haramin ibada.








Your Comment