8 Yuli 2026 - 22:29
Source: ABNA24
Rahotanni Cikin Hotuna | Yadda Sheikh Zakzaky (H) Ya Halarci Jana'izar Shahidin Jagora A Najaf Iraqi

A yau Laraba ne aka gudanar da Jana'izar Shahidin Jagora Sayyid Ali Khamna'i (R.A) a birnin Najaf cikin haramin Imam Ali (A.S).

Jagora Sayyid Zakzaky (H) ya samu halarta tare da Umma Zeenatuddeen da rakiyar ba'adin ƴan'uwa Ɗalibai masu karatu a Iraqi.

An gudanar da Sallar Janazar ne a cikin haramin Amirul Muminina Ali (A.S) bisa limancin Ayatullah Sayyid Muhammad Taqiy Al-hakim (H).

IRAQ MEDIA FORUM.

23/01/1448

08/07/2026

Your Comment

You are replying to: .
captcha