26 Yuni 2026 - 16:32
Source: ABNA24
Labarai Cikin Hotuna | Na Tattakin Makokin Tuwayrij A Ranar Ashura Iraqi

Makokin Tuwayrij yana ɗaya daga cikin manyan tarurrukan ɗan adam a duniya wanda ake gudanarwa kowace shekara a ranar Ashura, a munasabar ranar shahadar Imam Hussain (A.S). Miliyoyin maziyarta Shi'a daga sassan duniya suna taruwa don halartar wannan makoki, a yankin Qantarat al-Salam a ƙauyen Tuwayrij, sannan su fara sassarfa zuwa haramin mai tsarki na shugaban shahidai.

Your Comment

You are replying to: .
captcha