Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: Sojojin 'yan ta'adda na Yahudawa sun yi harbi kan wasu 'yan uwa 'yan Falasdinu a kudancin Yammacin Kogin Jordan, wanda ya yi sanadiyar raunata uku daga cikin 'yan uwan, ciki har da wani jariri wanda yayi sanadiyar shahadarsa
…………………….
Your Comment