Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: Jiragen yaƙin Isra’ila ‘Yan Ta’adda sun kai hare-hare kai tsaye kan yankunan birane da wuraren zama a Dahiya kudancin babban birnin Lebanon "Beirut". Haka kuma gwamnatin mamaya ta yi wa mazauna unguwar barazana game da wuraren zamansu. Hotunan sun nuna girman barna mai yawa da hare-haren yahudawa suka haifar bayan harin na zalunci.
Your Comment