Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: An gudanar da jana'izar gawarwakin shahidai biyu na yakin da aka kakabawa Iran karo na uku, tare da halartar ɗimbin jama'a a birnin Qom, kuma an fara jana'izar daga Masallacin Imam Hasan al-Askari (a.s) zuwa Haramin Sayyidah Fatimah Ma’asumah (a.s).
Your Comment