30 Afirilu 2026 - 22:44
Source: ABNA24
Patricia: Kiyasin Asarar Da Amurka Ta Yi A Ƴaki Da Ya Kai Dala Biliyan 140

Manazarciyar Soji: Karya su ke yi, ainihin asarar kudin yakin ga Amurka ya zuwa yanzu ya kasance tsakanin dala biliyan 120 zuwa dala biliyan 140. 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Babbar jami'ar soji Patricia Marines: "25 biliyan ba su ma kai na biyan ko da kudin harsashi kadai, ba". Haƙiƙanin farashi a fili ya yi ƙasa da ƙimar da aka bayyana kuma a ka ɓoye. 

"Ƙididdigar ƙimar asarar ta zahiri na jimlar farashi, idan aka yi la'akari da asarorin, ya sanya wannan adadi zai iya kasancewa tsakanin dala biliyan 120 zuwa dala biliyan 140".

Your Comment

You are replying to: .
captcha