26 Yuni 2026 - 22:54
Source: ABNA24
An Kammala Muzaharar Ashura Lafiya A Nijeriya + Hotuna

A yau Juma'a 11 ga Almuharram 1448 (26/6/2026) 'yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a Nijeriya da wasu ƙasashen Afirka suka gudanar da Muzaharorin Ashura a garuruwa fiye da 60

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya habarta cewa: A dukkan garuruwan da aka gudanar, an samu fitowan al'ummar Musulmi masu yawa, fiye da shekarun da suka gabata. Kuma an kammala lafiya.

Ga wasu daga hotunan Muzaharorin.

Daga Ofishin Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky (H)

11/Muharram/1448

26/06/2026

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha