Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Babbar jami'ar soji Patricia Marines: "25 biliyan ba su ma kai na biyan ko da kudin harsashi kadai, ba". Haƙiƙanin farashi a fili ya yi ƙasa da ƙimar da aka bayyana kuma a ka ɓoye.
"Ƙididdigar ƙimar asarar ta zahiri na jimlar farashi, idan aka yi la'akari da asarorin, ya sanya wannan adadi zai iya kasancewa tsakanin dala biliyan 120 zuwa dala biliyan 140".
Your Comment