Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Wannan kunkuntar hanyar ruwa tana ɗaya daga cikin mahimman mahadar intanet a yankin da duniya! Akalla manyan igiyoyin Keburan sadarwa guda 7 na kasashen tekun Farisa sun tsallaka tare da watsawa ta wannan hanya. Yayin da fiye da kashi 97% na zirga-zirgar Intanet na duniya ana jigilar gudanar da su ta igiyoyin fiber optic iri ɗaya da ke ƙarƙashin wannan teku.
Mashigar Hurmuz ba kawai hanya ce mai mahimmanci don safarar mai da iskar gas ba; sai dai ma tana dauke da wata damar kai muhimmanci ta kasancewar ketarawar Keburan Internet na ƙasashen tekun Farisa
Your Comment