23 Afirilu 2026 - 16:45
Source: ABNA24
Mashigar Hurmuz Tana Ɗauke Da Hanyoyin Kebul Na Intanet Ɗin Kasashen Takun Farisa

Mashigar Hurmuz ba kawai hanya ce mai mahimmanci don safarar mai da iskar gas ba; sai dai ma tana dauke da wata damar kai muhimmanci ta kasancewar ketarawar Keburan Internet na ƙasashen tekun Farisa 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Wannan kunkuntar hanyar ruwa tana ɗaya daga cikin mahimman mahadar intanet a yankin da duniya! Akalla manyan igiyoyin Keburan sadarwa guda 7 na kasashen tekun Farisa sun tsallaka tare da watsawa ta wannan hanya. Yayin da fiye da kashi 97% na zirga-zirgar Intanet na duniya ana jigilar gudanar da su ta igiyoyin fiber optic iri ɗaya da ke ƙarƙashin wannan teku.

Your Comment

You are replying to: .
captcha