22 Afirilu 2026 - 22:47
Source: ABNA24
Hizbullahi Ta Harbo Jirage Marasa Matuƙa Na Isra'ila Huɗu

Gwagwarmayar Musulunci ta mayar da sabbin martani ga harin da Isra'ila ta kai wa Yahmer al-Shaqif a keta 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Isra'ila ta keta yarjejeniyar tsagaita wuta a wurare da dama inda Hizbullah ita na ta mayar da martani da sabon hare-haren

A cikin wannan aikin, an kai hari kan rundunar sojojin Isra'ila a yankin Qantara bisa amfani da jirgin sama mara matuki.

Gwagwarmayar Musulunci ta sanar da wannan matakin a matsayin wani bangare na martani ga harin. Sannan dangane da keta yarjejeniyar tsagaita wuta da jiragen saman Isra'ila su kai na shawagi asararin samanaiyar ƙasar a kan Lebanon, Hizbullah ta an gudanar da aikin kariya inda ta harbo jiragen leken asiri guda 4 na sojojin Isra'ila a yankin Mansouri. Tana mai tabbatar da cewa wannan matakin a matsayin wani bangare na kare 'yancin Lebanon.

Your Comment

You are replying to: .
captcha