Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nuna Goyon Bayan Dakarun Iran A Birnin Bandar Abbas
A cikin tarukan da ake gabatarwa don juyayin shahadar Jagora da sauran shahidai na watan Ramadan al'ummar Bandar Abbas sun taru domin sake jaddada mubaya'arsu ga jagoran juyin juya hali, Imam Sayyid Mujtaba Husaini Khamenei (Md) da tabbatar da biyayyarsu da taimakawa ga ƙoƙari da sadaukarwa na mayakan ƙasar.
Your Comment