Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: wann matatar man tana da damar fitar gangar mai 380,000, a kullum kuma tana ɗaya daga cikin manyan matatun mai a Amurka. Har yanzu ba a sanar da musabbabin faruwar lamarin a hukumance ba kuma ana kan bincike.
Wasu bidiyoyi na gobara ta tashi a wata babbar matatar mai a Texas a matatar Valero da ke tashar jiragen ruwa na Arthur, Texas.
Your Comment