27 Disamba 2025 - 20:29
Source: ABNA24
Bidiyon Yadda Ake Shirin Harba Taurarin Ɗan Adam 3 Na Iran

A bidiyo za ku ga yadda aka kai wadannan taurarin dan Adam wurin harbawa wanda za'a har ba su gobe, Lahadi, 16:38 agogon Iran

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Na'urar harbawa zuwa sararin samaniya ta Soyuz 2.1-B ɗauke da taurarin dan adam na Iran guda uku, Ɗulu,u-3, Zafar-2, da Kawsar-1.5, ta bar cibiyar fasaha ta sansanin sararin samaniya na Vostochny ta nufi wurin harbawar.

Baya ga taurarin ɗan Adam na Iran, wannan na'urar harbawar tana dauke da wasu taurarin dan adam da dama kuma an shirya zai fara tafiyarsa zuwa duniyar kasa gobe da yamma, 28 ga Disamba, da karfe 16:38 agogon Iran.

Your Comment

You are replying to: .
captcha