30 Oktoba 2025 - 19:46
Source: Almanar
Hizbullah Ta Yabawa Matakin Da Shugaban Kasar Labanon Ya Ɗauka Na Tunkara Isra'ila

Hizbullah Ta Yi Kira Ga Gwamnati Da Ta Dauki Matakin Diflomasiyya Kan Shigar Isra'ila Cikin Kasar

A cikin wata sanarwa, Hizbullah ta yaba da matsayin Shugaban kasar da ke kira da a fuskanci hare-haren Isra'ila, tana mai kira ga gwamnati da ta dauki matakan diflomasiyya don kare Lebanon.

Your Comment

You are replying to: .
captcha