ABNA24 : A jiya Talata jihohin Jigawa, kano da Kaduna sun sanar da rufe makarantun na sakandire sai sai illa masha Allahu.
A jihar kano, gwamna Abdullahi Ganduje ta bakin kwamishinan lafiya Muhammad Kiru ne ya sanar da rufe makarantun nan take tare da umartar iyayen yara da su dauke ‘ya’yansu.
A can jihar Zamfara kuwa, gwamnati ta sanar da rufe makarantu 10 ne saboda barazanar da suke fuskanta daga masu dauke da makamai.
A jihar Kaduna kuwa an
sanar da rufe makarantun ne bisa dalili na dawowar cutar corona a zahiri.
342/