Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti(a.s)-abna-daya daga cikin wakilan majalisar kole ta garin karbala yace: muna da niyar duk shekara musamar da kyakyawan tsaro da hidima ga masu ziyara a watannin muharram da safar,wakilin ya kara da cewa; ashirye muke da mu dauki nauyin miliyoyin masu ziyara a bana.
Zahir Ahmad yayi garin haske inda yace: mun gabatar da tattaunawa a tsakanin jami'an majalissa da na tsaro domin tabbatar da an samu nasarar gudanar da taron a cikin lumana.
Ya kara da cewa;muna shiye muba masu ziyara kyakyawan kulawa kamar abinci motocin safara da sauran abubuwan biyan bukata.
Zahir Ahmad daga karshe ya nuna kyakyawan fata na haka ta cimma ruwa domin samun cikakkar nasara ka wadanda zasu gudanar da daukar dawai niyar bakin Imam Hussain(a.s). 289
16 Oktoba 2015 - 14:26
Lambar labari: 715403
Hukumomi a karbala sun tabbatar da za a samar da tsaro yayin gudanar da taron Ashura na bana.