11 Yuli 2015 - 14:10
Muzaharar ranar Qudus da aka gabatar a Zariya

A jiya Jummu'a 24 ga watan Ramadan daidai da 10 ga watan Yuli 2015 ne aka gabatar da muzaharar ranar Qudus ta duniya a ko ina a duniya. A nan Nigeriya ma Harkar Musulunci karkashin jagorancin Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky kamar sauran shekarun baya ta gabatar da muzaharar a Zariya da.................

A Zariya an fara muzaharar ce ta jiya  bayan sallar Jummu'a daga babban masallacin Sabon Gari na Zariya, inda dubun dubatan al'ummar musulmi suka shiga sahu a cikin tsari suna rera taken nuna goyon bayan su ga al'ummar Falasdinu, tare da yin tir da Allah waddai ga zalunci da ta'addancin Yahudawan Sahayoniya.288

Qudus ta Zaria

Qudus ta Zaria

Qudus ta Zaria