“Ku Yantar Da Falasdinawa” taken da daliban da suka gama karatu kenan daga Jami’ar Columbia bayan kammala karatunsu na Degree sun yayyage takardar shaidarsu don nuna rashin amincewarsu da kisan kiyashi a Falasɗinu
Wasu gungun daliban jami’ar Columbia sun yayyage takardun shaidarsu tare da rera taken “Ku Ƴantar Da Falasdinawa” don nuna adawa da manufofin siyasar da suka shafi Falasdinu.
Wannan matakin ya biyo bayan zanga-zangar da dalibai suka yi a Amurka domin nuna goyon baya ga Falasdinu.
Your Comment