18 Nuwamba 2024 - 06:52
Bidiyon Yadda Aka Hada Gawar Shahid Muhammad Afif Shugaban Hulda Da Jama'a Na Kungiyar Hizbullah

A taron manema labarai na karshe da shahidi Muhammad Afif ya halarta yayi kewar Sayyid Hasan Nasrallah inda ya ce: Ina jin kunyar tsayawa a karkashin mimbarin ku da tuta, amma bana jin muryarku; Ina mai neman dogon uzuri cewa an tsawaita lokacin shahadata, duk da cewa zukatanmu sun shiga kunci a cikin kirjinmu; Amincin Allah ya tabbata gareka da abokinka Sayyid Hashim.

Bayan tashar Al-Mayadeen ta tabbatar da shahadar jami'in hulda da manema labarai na kungiyar Hizbullah Haj Mohammad Afif.

Tashar sadarwa ta Al-Manar ta kuma watsa bidiyon yadda aka hada gawar shahidi Haj Muhammad Afif Al-Nabulisi shugaban hulda da jama'a na kungiyar Hizbullah.