20 Mayu 2024 - 03:32
Hatuna Da Bidiyon Lokacin Da Tawagar Sa Kai Ta Kungiyar Agajin Red Crescent Rescue Organisation Ta Gano Tarkacen Jirgin.

Hoton karara na tsananin barnar da jirgin mai saukar ungulu dauke da shugaban kasar da abokansa ya samu.

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A yayin da jami'an ceto suka gano inda jirgin mai saukar ungulu dauke da shugaban kasar da mukarrabansa ya yi hadari, ba a ga wasu muhimman alamomin fasinjojin a raye ba.

Bidiyon Yadda tawagar sa kai marasa matuka na kungiyar agaji ta Red Crescent Rescue Organisation ta gano tarkacen jirgin.

Ya zuwa yanzu dai kokarin sanar da rayuwar fasinjojin ya ci tura!